• Collaborative Site
ACAS | APAA | ASAAP | CATIE


Home
English
Français
Kiswahili
 

Labari mai muhimmanci

A yi Shawara na musamman jiyya ta asibiti tare da sanin kwararre likita mai dimbin sanin dangin ciwace ciwace kwayoyin kanjamo da jiyyar su.

Masu yada labarai ta jiyyar cuta mai karya garkuwar jiki a kasar Canada da suna CATIE tare da wata kungiya ta Afirka wato APAA, masu aiki akan wanan cuta suna da nufi mai kyau ta wurin hanyar yada labarai zuwa ga masu zama da cuta kwayoyin kanjamo ko cuta mai karya garkuwar jiki, da musamman masu hanyar kula da kansu tare da taimakon ma' aikatan kungiyar da ke jiyya masu wanan cuta.

Labarai da a ka samu ta wurin CATIE ko APAA ba kamar shawaran likita ba ne. CATIE/APAA basu bada goyon baya na musamman jiyya amma masu amfani da mu su yi kokari ta wurin samu shawara da ga wurare masu yawa. Muna kuma karfafa wa masu amfani da mu, su nemi shawara da ga kwararre likita kafin su dauki wani shawara ko amfani da kowane magani.

Ba mu da tabbacin cewa labarai da ga wurin CATIE ko APAA daidai ne. Harka ce mai hadari idan aka dogara da labarai da ga wurin CATIE ko APPA kawai. Ba za a rike daya a cikin CATIE ko APAA ko ma' aikatan su, shugabannin ko daraktoci, masu taimokon su da laifin diyya akan amfani da labarai da suka yada.

Ra ayin da suke a cikin labarai wanda CATIE ko APAA ta buga na wanda suka wallafa ne, kuma ba ra ayin ko manufa minista mai kula da lafiyan Canada ba ne. Wannan website ya kunshi hadi na waddansu websites. APAA ba ta sarrafa websites da ta hadi ba, APAA ba ta dauki nauyi kayan cikin kowane website da ta hadi tare da website da ta kuma kunshi kowane hadi, ko karuwar da aka yi wa waddanan hadi ta websites. Websites da suka hadi da namu ba su nan a farasanci ko turanci.

APAA ta yi tanadi na wannan hadi ta websites domin sauki, ama kunshi ta kowane hadi bai nuna a fakaice APAA ta goyi bayan wannan hadi ta websites ko suna tare da afaretan wadannan websites ba.

Ba mu da tabbacin cewa labarai da ga websites da suka hadi da wannan daidai ne. Kuma harka ce mai hadari idan aka dogara da labarai da ga nan, a kuma dauki nauyin kallo da yarda da bayani ta farabati da sharrada ta amfani a websites da suka hadi da wannan. Idan za a yi kowane bayani ko bincike akan batun websites da suka hadi da wannan, sai a tuntubi afaretan su.

About this Web site
This treatment information is also available in Chinese, Tagalog and Vietnamese.